1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ƙudirin tsige gwamnati a Nijar daga 'yan adawa

Abdoulaye Mamane AmadouMarch 5, 2015

Jam'iyyun siyasa na Nijar sun gabatar da bukatar ganin an kaɗa ƙuri'ar tsige gwamnatin saboda zargin yin sama da faɗi da dukiyar ƙasa.

https://p.dw.com/p/1ElcJ