1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ƙarancin man fetur a Najeriya

Abdourahamane HassaneMarch 5, 2015

Rashin man fetur a Najeriya ya janyo rikicin siyasa, baya ga matsalar tsaiko ta harkoki sufuri da ya haddasa.

https://p.dw.com/p/1ElQT
Verkehrsstau in Lagos Nigieria
Hoto: AP

Ƙarancin man da ake fama da shi a Najeriya ya haddasa tsaiko a kan harkokin sufiri, sannan kuma matsalar ta janyo rikici tsakanin 'yan siyasa na jam'iyyar APC da ke yin mulki da kuma PDP. Wacce ke zargin jam'iyyar APC da hana magoya bayanta sayar da man a bisa kasuwani.Mun tanadar muku da rahotannin a kan wannan batu.