1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

‘Yancin dan Adam - na kowa da kowa ne

March 5, 2013

Ko wane mutum na da ‘yancin walwala da kuma samun daidaito tsakanin jinsi, bisa tanadin ƙudurin ‘yanci ɗan Adam na Majalisar Dinkin Duniya.

https://p.dw.com/p/17qf6
Hoto: LAIF

To sai dai a yawancin ƙasashen Afirka, ana yawan keta waɗannan haƙƙoƙi. Ko wane kashi na wannan salsalar zai mai da hankali kan haƙƙi guda ya kuma nuna yadda mutum ɗaya zai nuna jarunta wajen taimakawa mutane su yaƙi irin matsalolin da ake fuskanta wajen tabbatar da waɗannan haƙƙoƙi.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Nuna karin labarai