1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tudun mun tsira-‘Yan Afirkan da ke gudun hijira zuwa Turai

March 5, 2013

Me ke sanya matasan Afirka biɗar fara sabon rayuwa a Turai? Ta yaya sukan je nahiyar? Kuma shin haƙonsu ta kan cimma ruwa da zarar sun isa ƙasashen Turan?

https://p.dw.com/p/17qeV
Die Deutsche Welle hat die Nutzungsrechte aller Bilder erworben – Endatum Nutzungsrechte Web: 15.06.2015 Diese Bilder dürfen nur im Zusammenhang mit LBE verwendet werden.
Hoto: LAIF

Wannan salsalar ta Ji ka ƙaru mai kashi 15 zai duba rayuwan wasu ‘yan gudun hijiran Afirka. Shirin ya fara bin su ne tun daga lokacin da suka yanke shawarar barin ƙasashensu na asali a Afirka zuwa yadda kowannensu ya isa Nahiyar ta Turai ya kuma ƙara da bayyana irin abubuwan da suka fuskanta sadda suka isa.