1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya-gwamnati na son tsawaita dokar ta-baci

Lateefa Mustapha Ja'afarNovember 20, 2014

Gwamnatin Tarayyar Najeriya na neman majalisar dokokin kasar ta amince mata ta kara wa'adin dokar ta baci a jihohin Adamawa da Borno da Yobe.

https://p.dw.com/p/1DqWZ
Hoto: picture-alliance/AP

A dai-dai lokacin da 'yan kungiyar Boko Haram suka kwace garuruwa da dama a jihohin nan uku da ke fama da tashin hankali sakamakon kungiyar Boko Haram da ke gwagwarmaya da makamai a kasar duk da dokar ta bacin da jihohin suka kwashe sama da tsahon shekara guda a karkashinta, gwamnatin ta dauki aniyar sabunta dokar ta bacin a jihohin na Adamawa da Borno da Yobe.