1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsabta

August 19, 2010

Cutar gudawa ta zame ruwan dare a ƙasashe Afirka da dama, duk da cewar akwai hanyoyi na samun kariya

https://p.dw.com/p/OrgH
Hoto: LAIF

A gida ko a Makaranta ko kuma tsakanin al'umma, a wasu lokutan matakai ƙalilan na tsabta ka ke bukata domin tabbatar da koshin lafiya. Yi amfani da wannan dama domin samun hanyoyi mafi sauƙi wajen kare kanka daga cututtuka da akan yi riga kafin su.