1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben kasar Mozambik ya bar baya da kura

Johannes BeckOctober 17, 2014

Madugun 'yan adawa Afonso Dhlkama ya ki amincewa da shan kaye a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa . Lamarin da ke barazana ga zaman lafiya a fadin Mozambik.

https://p.dw.com/p/1DX56