1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Raif Badawi ya samu lambar yabo daga DW

Abdourahamane HassaneFebruary 25, 2015

Raif Badawi mai kimanin shekaru 31 ɗan asilin ƙasar Saudiyya ya samu lambar daga tashar DW saboda fafutukarsa ta kare hakkin bil Adama ta hanyar rubuce-rubucen da yake yi ta intanet.

https://p.dw.com/p/1Eh5c