1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsohon ministan aikin gonan Najeriya ne shugaban AfDB

Yusuf BalaMay 29, 2015

Bayan zaben sa a matsayin shugaban bankin raya kasashen Afirka, Akinwumi Adesina ya bayyana cewa ya zamo wajibi a samo hanyoyin bunkasa masana'antun kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/1FZBt