1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin bashin Girka bai yi tasiri kan arzikin Jamus ba

Antonija BöhmJanuary 28, 2015

A daidai lokacin da EU ke shirin tattaunawa da Girka kan rikicin kudi da ya addabeta, gwamnatin tarayyar Jamus ta bayyana cewa tattalin arzikinta na kan kyakkyawar turba.

https://p.dw.com/p/1ESJq