1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar dokokin Nijar ta yadda ta mika Hama Amadou

Gazali Abdou TasawaAugust 27, 2014

Kwamitin gudanarwar majalisar dokokin Nijar ya ba da izinin mika shugaban majalisar dokoki Malam Hama Amadou a gaban kuliya kan zarginsa da hannu a badakalar jarirai.

https://p.dw.com/p/1D2nL