1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fatan Hitler na kafa daula a Afirka

Umaru AliyuSeptember 1, 2014

Lokacin da Adolf Hitler ya kama mulki a watan Janairu na shekara ta 1933, ba wata kasa da Jamus ta yiwa mulkin mallaka a Afirka da ke karkashinta. Sai dai daga bisani Hitler ya yi fatan kafa wata sabuwar daula a nahiyar Afirkan.

https://p.dw.com/p/1D4r0