1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kammala taron kasa -kama hanyar kafa sabuwar Najeriya

August 21, 2014

Sun dai share tsawon watanni kusan biyar suna kai kawo sun kuma kai ga musayar yau da ma barazanar raba gari a tsakanin wakilai 494 kafin iya kaiwa ga sabon rahoton mai shafuka dubu goma da taron ya mika ga shugaban Najeriya domin jagora na gaba.

https://p.dw.com/p/1Cywi