1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Watanni shida da batan 'yan matan garin Chibok

Uwais Abubakar IdrisOctober 14, 2014

Tun bayan kame 'yan matan da kungiyar Boko Haram ta yi, har yanzu ba’a kai ga gano koda guda daya ba duk da ikirarin gwamnatin Najeriya na cewa ta san inda su ke.

https://p.dw.com/p/1DVap