1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 100 da kisan kiyashi a Armeniya

Yusuf BalaApril 24, 2015

Al'ummar kasar Armeniya sun gudanar da bikin cika shekara 100 da kisan kimanin mutane miliyan daya da rabi da aka yi wa 'yan kasar a lokutan gushewar daular Turkiya da akafi sani da Ottoman Empire.

https://p.dw.com/p/1FEa2