1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matakan Girka basu razana Jamus ba

Mohammed Nasiru AwalJanuary 30, 2015

Tun a taron farko na majalisar ministocinsa sabon Firaministan na Girka Alexis Tsipras ya sanar da dakatar da aikin sayar da ma'aikatun gwamnati ga 'yan kasuwa masu zaman kansu da ke zama wani bangare na yarjejeniyar sauye-sauyen tattalin arziki da Girka ta cimma da masu ba ta bashi na kasa da kasa.

https://p.dw.com/p/1ETdy