1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar-an kai harin ta'addanci

Gazali(HON)InternetNovember 20, 2014

Wani harin ta'addanci da aka kai a ofishin jami'an tsaro a Jamhuriyar Nijar ya yi sanadiyyar rasuwar jami'in jandarma guda tare da jikkata wasu guda biyu. Harin dai wasu mutane ne da ba a san ko su wanene ba dauke da bindigogi suka kai shi a ofshin jami'an tsaron na jandarma da ke garin Banibangou.

https://p.dw.com/p/1DqSY