1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsayin ilimi a kasashen Najeriya da Nijar

Umar Saleh SalehJanuary 29, 2014

Rahoton UNESCO ya gano cewa matsalolin da Ilimi ke fuskanta ya fi tsananta a kasashen Afirka da ke kudu da hamadar Sahara, musamman ma a wasu yankuna na yammacin Afirka.

https://p.dw.com/p/1AzDz