1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar tsaro na son ta gagari mahukuntan Najeriya

Mohammad Nasiru AwalApril 17, 2014

Yawaitar hare-hare da sace da 'yan makaranta tare kuma da kashe-kashen bayin Allah na saka ayar tambaya game da ikirarin hukumomin Najeriya na samun galaba a kan 'yan tarzoma.

https://p.dw.com/p/1BkAN
Abuja Bombenanschlag 14.4.2014
Hoto: imago/Xinhua

Karuwar aikace-aikacen 'yan bindiga musamman na 'ya'yan kungiyar nan da ake kira Boko Haram da tashe-tashen hankula na kabilanci musamman a sassan arewacin Najeriya, alamu ne na gazawar gwamnatin kasar wajen magance tabarbarewar tsaro da ya addabi jama'a.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna