1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kura-kuran zabe a Najeriya da yadda za a yi gyara kansu

Muntaqa AhiwaApril 9, 2015

Yayin da aka kammala zaben kasa a Najeriya ake kuma ake tunkarar wadanda suka rage, jama'a na bayyana bukatar daukar matakan gyara.

https://p.dw.com/p/1F5Jo
Nigeria Wahlen Scanner Daumenabdruck
Hoto: Reuters/A. Akinleye

A zaben ranar 28 ga wata Maris da ya fidda janar Muhammadu Buhari a matsayin zababben shugaban kasa da 'yan majalisun kasa, an sami matsaloli daban-daban da suka sanya kiraye-kiraye ga hukumar zaben kasar ta yi hanzarin yin gyara don kyautata aikin baki dayansa.

Wani ma abin dake daukar hankali shi ne na yadda jam'iyyarPDP ke dishewa a siyasance, bayan shan kayeda shugaba Jonathan ya yi a zaben, lamarin da ya sanya da dama daga cikinjigogi da magoya bayan jam'iyyarke ficewa suna shiga APC.

Mun tsara jerin rahotannin da suka dubi wadannan batutuwan da muka bayyana.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna