1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasashen Afirka sun hada kai dan yaki da cutar Ebola

August 14, 2014

Har yanzu kwayoyin cutar Ebola mai saurin kisa na ci gaba da yaduwa tare kuma da kashe karin mutane a wasu yankuna na Afirka ta Yamma.

https://p.dw.com/p/1Cqvg
Ebola Krankenhaus Sierra Leone 11.08.2014
Hoto: picture alliance/AP Photo

Kasashen duniya sun daura damarar yaki da yaduwar cutar Ebola da kawo yanzu ta hallaka daruruwan mutane a wasu kasashen yankin yammacin Afirka. Su kuma a nasu bangare hukumomin da abin ya shafa na ci gaba da neman hanyoyin magance bazuwar cutar.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna