kasashen Afirka na daura damarar yiwa Boko Haram taron dangi
Muntaqa AhiwaJanuary 29, 2015
Kungiyar Gamayyar Afirka ta sha alwashin tara kudi da makamai da sojoji domin yakar kungiyar Boko Haram da ke addabar Najeriya da makwabtanta. Sai dai gwamnatin Najeriya ta ce a kai kasuwa.