1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

INEC ta dage shirin raba kati a jihohi 8

Babangida Jibril daga MinnaNovember 28, 2014

A karo na biyu Hukumar zaben Najeriya ta dage gudanar da shirin raba katin zabe a Jihohin da suka hada da Niger da katsina da kaduna. Tuni dai 'yan Adawa suka fara zargin INEC da rawa da bazar Jam’iyar PDP mai mulki .

https://p.dw.com/p/1Dwmw