1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hamshaƙan 'yan kasuwar Afirka masu himma

Zainab MohammedJune 12, 2012

Suna hana idanunsu barci domin cimma burin da suka sanya a gaba na inganta al'ummar da suke ciki.

https://p.dw.com/p/15Csz
Learning by Ear – African entrepreneurs Fotograf | Bildagentur: © RICCARDO GANGALE RICCARDO GANGALE / The New York T / Redux / LAIF (Business man, Computer) ACHTUNG!! DIE DEUTSCHE WELLE HAT DIE NUTZUNGSRECHTE NUR BIS 1.9.2013!! EINSTELLUNGSDATUM: 09.09.2011
Hoto: LAIF

Wannan shiri na musamman na gabatar da hamshaƙan 'yan kasuwar Afirka maza da mata, waɗanda suka himmatu wajen raya al'umma.