1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ci-rani zuwa Jamus daga Najeriya

Uwais Abubakar Idris ZUD/LMJ
February 15, 2024

Yadda ministar raya kasashe ta Jamus Svenja Schulze ta bude cibiyar bai wa matasa shawarar zuwa Jamus ta halastacciyar hanya a Najeriya.

https://p.dw.com/p/4cOzj