1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ziyarar shugaba Jonathan na ci gaba da shan suka

Al-Amin Suleiman Muhammad daga GombeFebruary 27, 2015

Ba zato ba tsammani ne dai shugaban wanda ya shiga damara irin ta soji tare da samu rakiyar wasu daga cikin manyan hafsoshin tsaron kasar ya ziyarci garuwan Baga da Mubi a jihohin Borno da Adamawa.

https://p.dw.com/p/1Einp