1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yunkurin samar da Kundin Tsarin Mulki a Libiya

Pinado Abdu WabaApril 14, 2014

Ranar Litini ne wata majalisar mashawarta a Libiya, ta fara zaman samar da kundin tsarin mulkin, da kasar ke bukata cikin gaggawa domin daidaita lamura da dama

https://p.dw.com/p/1BhoM