1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yankin Scotland ya zabarwa kansa mafita

Umaru AliyuSeptember 19, 2014

Bayan da al'ummar yankin Scottland suka zabarwa kansu mafita, kungiyoyin kasashen Turai da ma gwamnatocin kasashen na nahiyar Turai, na ci gaba da nuna farin cikinsu da kuma jin dadi dangane da yadda sakamakon zaben jin ra'ayin jama'ar yankin ya kaya.

https://p.dw.com/p/1DFrY