1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan tawayen Libiya sun fi karfin mahukuntan kasar

Abdourahamane HassaneAugust 26, 2014

Wannan ne fada mafi tsauri a Libiya tun bayan faduwar Gaddafi. Sabuwar majalisar ba ta da karfi, kuma 'yan tawaye na ci gaba da yaki, abin da ke barazana ga daidaituwar siyasar kasar

https://p.dw.com/p/1D1Uz