1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan adawa na so a binciki tsagaita wutar bogi da Boko Haram

Uwais Abubakar IdrisNovember 3, 2014

Jam'iyyar adawa ta APC a Najeriya ta bukaci a gudanar da cikakken bincike a kan abinda ta kira yarjejeniyar sulhun da gwamnati ta cimma da jabun 'ya'yan kungiyar Boko Haram

https://p.dw.com/p/1Dg9N