1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tunawa da ranar 'yanci a Najeriya

Ubale Musa daga AbujaOctober 1, 2014

Shugabannin al'ummar Tarayyar Najeriya sun kai ga bikin cikar kasar shekaru 54 da samun kai cikin hali na rudani da ma kaskantar da kawuna.

https://p.dw.com/p/1DOQl