1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tserewar wasu 'yan mata ya karawa jama'a karfin gwiwa

Lateefa Mustapher Ja'afarJuly 7, 2014

Yadda 'yan matan ke kubuta da zarar sun sami sarari, duk da irin muggan makaman da a ke cewa masu tsare su na da shi na sanya alamar tambaya kan yunkurin ceto sun da gwamnati ke ikirarin yi

https://p.dw.com/p/1CXKE