1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taƙaitaccen tarihin Goodluck Ebele Jonathan

Ubale MusaMarch 25, 2015

Taƙaitacen tarihin Goodluck Ebele Jonathan Ɗan shekaru 57 kuma tsohon malamin makaranta shugaban Najeriyar tauraruwarsa ta fara haskakawa a shekarun 1999 a matsayin mataimakin gwamnan jiharsa ta Bayelsa.

https://p.dw.com/p/1ExUp