1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

January 10, 2023

A cikin shirin za a ji cewa, a Burkina Faso iyalan wadanda harin ta'addacin da aka kai garin Nouna ya yi ajalinsu na ci gaba da nuna fushi kan rayukan da aka rasa. Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta yi maraba da matakin da shugabar kasar Tanzaniya ta dauka na janye dokar hana tarukan jama'a.

https://p.dw.com/p/4LwJr