1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 18.01.2020

January 18, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da kuma bitar wasu rahotannin da suka dauki hankali a mako mai ban kwana. Rahotannin sun hada da watsi da kasashen Afirka ta Yamma renon Ingila suka yi da batun sabon kudin ECO da shugaban kasar Ivory Coast ya ce zai fara aiki.

https://p.dw.com/p/3WOcN