1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabuwar takaddama kan zaben Najeriya

Uwais (HON) InternetJanuary 14, 2015

Najeriya wata takadamma na can ta kuno kai a game da matakin da majalisar wakilan kasar ta dauka na amincewa a yi amfani da katin jefa kuri’a na wucin gadi a zaben 2015

https://p.dw.com/p/1EK0N