1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ra'ayoyin al'ummar Neja Delta kan batun tsige shugaban kasa

Mohamman BelloNovember 21, 2014

Al'ummar yankin Niger Delta da ke kudancin najeriya sun bi sahun takwarorinsu na sauran sassan kasar wajen tofa albarkacin bakinsu dangane da hatsaniyar da aka yi a majalisar wakilai.

https://p.dw.com/p/1DrNm