SiyasaPistorius zai shafe shekaru biyar a gidan yariTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaPinado Abdu10/21/2014October 21, 2014Wata kotun kasar Afirka ta Kudu ta yanke wa dan tseren nakasassun nan Oscar Pistorius hukuncin daurin shekaru biyar a gidan kaso bisa samunsa da laifin kashe budurwarsa Reeva Steenkamp bisa kuskure.https://p.dw.com/p/1DZJDTalla