1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

PDP na tunanin hadewa da wasu jam'iyyu dan kafa adawa mai karfi

Ubale Musa/PAWMay 18, 2015

Bacin wannan buri na ta, jam'iyyar da ta yi mulki na shekaru 16 ta ce ba za ta sauya sunanta, ko alamarta ba, duk da kaurin sunan da ta yi a baya

https://p.dw.com/p/1FRcl