1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Matsalar ambaliyar ruwa a Najeriya

Uwais Abubakar Idris ARH/LMJ
December 21, 2023

Matsalar ambaliyar ruaw a wasu sassan Najeriya, na sanya mazauna yankunan da ke zagaye da Kogin Neja cikin hadari. Saidai kuma gargadin da ake yi musu na kauracewa yankunan a lokutan da kogin ke tunbatsa, na zama wani babban kalubale.

https://p.dw.com/p/4YbxM