1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalolin maniyyata aikin Hajji a Filato

Maidawa(HON-Internet)September 17, 2014

Hukumomi a Filato sun sanar da cewar duk da wahalolin da ake samu tattare da samarwa majiyya izinin zua aikin Hajjin bana, za'a jigilarsu tun daga ranar Alhamis

https://p.dw.com/p/1DESD