1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Makomar zaben 'yan gudun hijira a Najeriya

Ado Abdullahi HazzadJanuary 19, 2015

Dokar da ta kafa INEC ba ta ce sai mutum yana da kati na din din din zai yi zabeba idan kana da tsoho ko sabon kati duk daya ne a cewar dan majalisa daga arewa maso gabashin Najeriya.

https://p.dw.com/p/1EMvx