1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar wakilai ta kira sifeto Janar na 'yan sanda

Uwais Abubakar IdrissNovember 21, 2014

Kwamitin kula da harkokin 'yan sanda na majalisar wakilan Najeriya ya bayyana cewa ba zai lamunci duk wani mamaye daga ‘yan sandan Najeriyar a majalisar ba abin da suka ce ya sabawa tsarin mulki.

https://p.dw.com/p/1DrNG