1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Laimar PDP ta fara nadewa

Ubale MusaApril 8, 2015

Kasa da mako biyu da faduwar zabe, tuni tasirin shugaban kasa mai barin gado ya fara dushewa inda shugaban ya yi zargin kokari na musgunawa jami'an gwamnatin da magoya bayansa.

https://p.dw.com/p/1F50j