1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kwankwaso ya kaddamar da takarar shugabancin kasa

Ubale Musa daga AbujaOctober 28, 2014

Gwamnan Kano Dr.Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana aniyarsa a babban birnin tarayyar Najeriya ta neman tsayawa takara a zaben shugaban kasa a 2015 karkashin inuwar jam'iyyar APC mai adawa.

https://p.dw.com/p/1DdR1