1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hira Garba Ibrahim Yakasai, shugaban gamayyar kananan jam'iyyun siyasa a Kano

Jamila Maizango/PAWMay 18, 2015

PDP na muradin hadewa da kananan jam'iyyu dan karfafa adawa, amma bacin wannan buri na ta, jam'iyyar da ta yi mulki na shekaru 16 ta ce ba za ta sauya sunanta, ko alamarta ba, duk da kaurin sunan da ta yi a baya

https://p.dw.com/p/1FRbF