1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Guguwar neman sauyi a Kwango

Mouhamadou Awal BalarabeJanuary 22, 2015

A Jamhuriyar Demokaradiyar Kwango, al'umma na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da yunkurin da gwamnati ke shirin yi na canja dokar da ta shafi zabe a kasar

https://p.dw.com/p/1EOyg