1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Gaskiyar Magana: Darussan da za a koya daga Ramadan

April 5, 2024

Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna ne da Sheikh Ibrahim Khalil da Hajiya Amina Abdullahi kan darussan da za a koya daga Ramadan a yayin da ake bankwana da shi da kuma dabarun da mace za ta yi na shirin sallah a wannan hali na matsin rayuwa.

https://p.dw.com/p/4eSwh