1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ci gaba da yakin neman zabe a Najeriya

Abdul-Rahman KabirJanuary 21, 2015

Jam'iyyun siyasa a Tarayyar Naeriya sun shiga ka'in da na'in cikin gangamin yakin neman zabe na 'yan takarar shugaban kasa a zabukan da za a yi a kasar a ranar 14 ga watan Fabarairu mai zuwa.

https://p.dw.com/p/1EOiz