1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dangantaka ta yi tsami tsakanin Amirka da Najeriya

Ubale Musa/ASDecember 2, 2014

Yayin da Najeriya ke cigaba da fuskantar kalubale na tsaro, mahukuntar kasar sun nemi Amirka da ta janye taimakon horon soji da ta ke badawa batun da ya sa ake ganin danganta tsakanin kasashen biyu ta lalace.

https://p.dw.com/p/1DyAf